1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 7.11.2019

Ramatu Garba Baba
November 7, 2019

A cikin shirin za a ji rahotannin da labaran duniya, ciki har da harin da mayakan jihadi suka kai a kasar Burkina Faso da ya halaka masu aikin hakar ma'adanai akalla 37.

https://p.dw.com/p/3SbFm