1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 08.01.2017

Yusuf Bala Nayaya
January 8, 2018

A cikin shirin za a ji Shugaba Macron na Faransa na ziyara a China. Matan da suka yi fice a fina-finai a duniya yayin taron "Golden Globe Award" sun nuna adawa da masu aikata fyade a masana'antun shirya fina-finai.

https://p.dw.com/p/2qTsA