SiyasaShirin safe na DW na 15.10.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari10/15/2017October 15, 2017Adadin wadanda suka mutu a harin ta'addancin da aka kai a birnin Mogadishu na kasar Somaliya ya kai na mutane sama da 100 bayan da wata babbar mota shake da bama-bamai ta tarwatse a harabar wani Otel.https://p.dw.com/p/2lqv2Talla