1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na DW na 17.12.2016

Salissou Boukari
December 17, 2016

A cikin shirin za a ji cewa 'yan jihadin kasar Mali sun hallaka sojojin Burkina Faso 12 yayin wani hari da suka kai musu a garin Nassoumbou da ke iyaka da kasar Mali.

https://p.dw.com/p/2URmL