SiyasaShirin safe na DW na 26.02.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari02/26/2017February 26, 2017A cikin shirin za a ji cewa ana cigaba da bikin nuna fina-finai na Afirka watau FESPACO karo na 25 a birnin Ouagadougou na kasar Burkina Faso, inda hukumomin kasar suka dauki tsauraran matakai na tsaro.https://p.dw.com/p/2YGcYTalla