1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 28.08.2017

Salissou Boukari
August 28, 2017

A cikin shirin za a ji cewa an samu zaftarewar kasa a wuraran da ake tonon Zinare a kasar Burkina Faso wanda hakan ya haddasa mutuwar mutane takwas daga cikin masu tonon zinaren.

https://p.dw.com/p/2iwKA