SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo11/25/2021November 25, 2021A kasar Sweden Firaminista Magdalena Andersson ta ajiye aiki, sa'oi bayan zama mace ta farko da ta rike mukamun a kasar, saboda jam'iyyar kare muhalli ta fice daga cikin kawancen gwamnatin.https://p.dw.com/p/43RgoTalla