SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda08/19/2022August 19, 2022A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, kungiyoyin ECOWAS da EU na aiki kan sabbin dabarun magance matsalolin tsaro a yankin. A Nijar, wani matashi ne ya kirkiri injin saukaka ayyaukan noma a kan farashi mai sauki.https://p.dw.com/p/4FlFNTalla