A cikin shirin za a ji cewa, a ziyarar da suka kai kananan asibitoci a Nijar, sojojin kasar Italiya masu aikin taimako fanin tsaro a kasar sun bada tallafin kudi ga fanin kiwon lafiya. Yayin da Nijar din har wayau ta cimma yarjejeniyar ayyukan noma da tarayyar Najeriya.