1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

September 6, 2022

A cikin shirin za a ji cewa, a Nijar ana gudanar da wani taron zaman lafiya da ya hada da shugabbanin addinai. Ita kuwa Saudiyya ta fara farfado da masallatai ma su dimbin tarihi a kasar bayan shekaru da yin watsi da su.

https://p.dw.com/p/4GSPF