A cikin shirin za a ji cewa a cikin shirtin za ji cewa daruruwan likitoci a Najeriya na ci gaba da gujewa fannin kiwon lafiyar kasar inda suke hijira zuwa kasashen ketare, a yayin da Makarantun yakin da jahilci sun taka muhimmiyar rawa a wasu kasashen nahiyar Afirka ciki har da Jamhuriyar Nijar, inda kungiyoyi masu zaman kansu da gwamnati ke fadi tashin ganin ilimi ya wadata ga kowane dan kasa.