A cikin shirin za a ji cewa a Nijar, Sarkin Damagaram, Sultan Abubakar Sanda da hadin gwiwar kungiyoyin makarantun tsagaya sun kaddamar da shagulgullan Maulidi a hukumce. Yayin da ake dab da kaddamar da yakin neman zabe a Tarrayar Najeriya, faduwar gaba da rashin tabbas na cigaba da mamaye fagen siyasa