A cikin shirin za a ji cewa: Kungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya ASUU, ta janye yajin aikin watannin takwas. A Nijar, manoma mata sun koka kan yadda suke fuskantar wasu matsaloli. Alkalumma sun nuni da cewa dubban mutane sun bace sakamakon rikice-rikice a Afirka.