Za a ji damuwar da 'yan Najeriya ke bayyanawa kan rashin sanin inda aka kwana dangane da aikin hako mai a shiyyar. An yi karin haske game da bincike kan shaye-shayen kwayoyin Tramadol a Najeriya da Nijar da ma batun bakin haure. A Ghana an yi nisa wajen samo rigakafin corona na gargajiya.