Cikin shirin akwai batun wasu dabarun tabbatar da tsaro da lumana da 'yan sanda a Najeriya ke cewa suna da su domin zabuka da ke tafe. Akwai ma batun zargin da Amirka ke yi wa Bola Tinubu kan badakalar miyagun kwayoyi. A Nijar an horar da matasa da dama hanyoyin samun sana'o'i.