Shirin ya kunshi batun yaki da cin hanci da rashawa a Nijar da halin da 'yan hijira ke ciki a yankin Sahel da rashin karbar dubban katuna zabe a kudancin Najeriya da kuma sharhi kan zargin sojojin Najeriya da zubar da cikin matan da 'yan Boko Haram suka yi wa fyade.