A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, mabiya addinin Kirista na koka kan yadda bikin Kirismetin bana ya riske su cikin matsi na tattalin arziki. A Jamhuriyar Nijar, an bude kasuwar baje koli ta kasashen Afirka da nufin karfafa shirin kasuwanci mara shinge.