A cikin shirin za a ji cewa, 'yan jarida masu kishin kasa sun fito takara neman kujeru a majalisun tarayyar Najeriya. A Jamhuriyar Nijar, za a ji cewa matasa sun fara juya baya ga bukukuwan shiga sabuwar shekara. Akwai cikakken tarihin shahararren dan wasan kwallon kafa na duniya Pele, wanda ya riga mu gidan gaskiya.