Malaman addinin Kirista a Nijar sun ce ya kamata shugabannin da ke mulkin sai mahadi-ka-ture su koyi darasi daga rayuwar marigayi tsohon Fafaroma Benedict 16 da ya ajiye aiki bisa radin kansa. Direbobin manyan motoci a Najeriya na kokawa kan matsaloli a shingayen jami’an tsaro da ke kan titunan.