Shirin ya kunshi shirin mai da tubabbun mayakan Boko Haram yankunansu na asali bayan sauya musu tunani da gwamnatin Najeriya ta yi a jihar Borno. Akwai fa'idojin da za a samu a shafukan zumunta na zamani a cewar masana a arewacin Najeriya. A Nijar kokari hukumomi ke yi na inganta ilimin share fagen shiga jami'a.