A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, matasan Fulani sun fara shiga harkokin siyasa. A Nijar kuma, ana nuna damuwa kan bacewar yara kanana mussaman a ranakun cin kasuwar garin Gaya. A Ghana, gwamnati ce ta fara raba akwatin gwajin kai na cutar HIV wato 'Self test kit' a turance.