A cikin shirin za a ji cewa al'ummar Niger Delta da ke kudancin Najeriya sun koka kan rashin ba wa yankin cikakkiyar kulawa daga bangarorin siyasa, a daidai loklacin da babban zabe ke karatowa. A Jamhiriyar Nijar masana harkokin tsaro da adinai sun gudanar da wata muhawara kan harkokin tsaro a yankin Sahel.