1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

March 13, 2023

A cikin shirin za a ji tasirin dage zaben gwamnoni da na 'yan majalisun dokokin jihohin Najeriya kan harkokin jama'a a Kano, a Nijar hukumomi kasar sun kaddamar da tsarin jigilar maniyata aikin hajin na wannan shekara.

https://p.dw.com/p/4OaPN