A cikin shirin za a ji yadda siyasar jihar Gombe da ke Najeriya ta dau sabon salo yayin da jam'iyyu ke ci-gaba da yakin neman zabe a Lagos. A Nijar, sakataren harkokin wajen Amirka Antony Blinken na ziyarar aiki a kasar a ci-gaban ziyarar da ya ke kaiwa a wasu kasashen Afirka.