1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

March 22, 2023

A cikin shirin za a ji yadda ake kira ga 'yan kasuwa kan su saukaka farashin kayan masarufi, yayin da al'umma musulmai ke shirin fara azumin watan Ramadan. A Nijar, jama'a na kokawa kan karancin ruwan sha.

https://p.dw.com/p/4P2oo