A ciki akwai kokari da zababben shugaban Najeriya Bola Tinubu ke yi na sasanta 'yan kasar bayan zabe. An shawarci Musulmi kan abubuwan da suka dace su ba da karfi a kai yayin da aka fara Azumin Ramadana a wannan Laraba. A Nijar taro ne aka yi kan bunkasa samar da abinci.