Shirin ya kunshi yunkurin taimaka wa gajiyayyu da gwamnati ke yi a Najeriya. A Nijar talakawa ne ke kokawa da tsadar rayuwa da ake ciki musamman cikin watan Azumi. Masana sun ce maganin manyan matsalolin da ke damun Afirka ta Yamma na a tsakanin kasashen.