A cikin shirin za a ji cewa: A Najeriya tsiyayar danyan mai da ke zubewa na yin babbar illa ga muhalli da kuma lafiyar al'ummar yakin Niger Delta, a Nijar kungiyar ma'aikatan kafofin sadarwa OMV ta kaddamar da tsarin tallafa wa masu kananan sa'o'i a matsayin karin tafiya.