SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi04/18/2023April 18, 2023A cikin shirin za a ji a Najeriya an gudanar da addu’o’i na musamman a Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno domin neman Allah SWT ya kawo sauki a al’amuran da ake ciki na rashin tsaro da karancin abinci.https://p.dw.com/p/4QDfpTalla