A cikin shirin za a ji cewa, yau ce ranar yaki da ta'amulli da miyagun kwayoyi ta duniya, to sai dai duk da irin yakin da hukumomi ke yi da hakan, ana ci gaba da samun sabbin hanyoyi da salon ta'amulli da kwayoyi. A Nijar, yayin da Sallah babba ke karatowa, matasa sun fara hada-hadar kasuwancin kayayyakin aikin nama.