SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda07/02/2023July 2, 2023A cikin shirin za a ji cewa Majalisar Dinkin Duniya ta amince da kawo karshen aikin sojojin kiyaye zaman lafiya na rundunar nan ta MINUSMA a kasar Mali. A Nijar kuwa, kasuwancin siyan fatar rago bayan layya ne ya fadi warwas. https://p.dw.com/p/4TKAJTalla