A cikin shirin za a ji cewa masu a Najeriya masu kananan sana'o'i na kokawa da matakin gwamnatin Legas na hana su yi tallace-tallace a kan manyan hanyoyin jihar, duk da wayar da kan jama'a game da tsabtar ido, cutar Yanar Ido cataract na dada samun gidin zama tsakanin jama'a a Maradi.