A cikin shirin za a ji cewa, masu kiwon kaji a Najeriya na barazanar barin sana'ar sakamakon tsadar sinadaran hada abincin kajin. A Jamhuriyar Nijar kuwa za a ji yadda bakin kuda ke yawan haifar da matsalolin kiwon lafiya musamane ma na ciwon ido, da ma gudawa.