SiyasaShirin Safe To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda07/30/2023July 30, 2023Za a ji cewa, jama'a a jihar Tahoua ma na ci-gaba da baiyana ra'ayoyinsu biyo bayan juyin milkin da ya kifar da gwamnatin Bazoum Mohamed. Matsalar safarar bil Adama musamman ta kananan yara na ci gaba da karuwa a kasashen Afirka.https://p.dw.com/p/4UZ13Talla