A cikin shirin za a ji cewa, ana ganin tsofaffin gwamnoni sun yi babakeri a jerin sunayen ministoci da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya ya fitar. A Nijar, za a ji jawabin da sabon shugaban kasar na mulkin soji ya gabatar yayin da take bikin cika shekaru 63 da samun 'yancin kanta daga Faransa.