1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:25.07.2019

Zulaiha Abubakar
July 25, 2019

Za kuji cewar Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres yayi Allah wadai da harin da wani 'dan kunar bakin wake ya kai ofishin magajin garin Mogadishu babban birnin kasar Somaliya, wanda yayi sanadiyyar rasa rayukan da suka hada da na Kwamishinoni da shugabannin kananan hukumomi.

https://p.dw.com/p/3Mgzp