1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma: 02.02.2020

Zainab Mohammed Abubakar
February 2, 2020

Ministan lafiya na Jamus Jens Spahn ya ce, biyu daga cikin mutane sama da 100 da suka iso Frankfurt daga Wuhan a wannan Asabar, na dauke da kwayoyin cutar, wanda ya kawo ga adadin mutane 10 kenan suka kamu da Coronavirus a nan Jamus.

https://p.dw.com/p/3XAUP