SiyasaShirin Yamma 04.02.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa02/04/2020February 4, 2020A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya jama'a sun soma mayar da martani kan yadda matsalar tsaro tsakanin Abuja da Kaduna ta sa jama'a suka fara komawa amfani da jiragen sama musamman masu saukar angula a tafiye-tafiyansu tsakanin garuruwan biyu.https://p.dw.com/p/3XGhXTalla