A jihar Filaton Najeriya, an shiga halin rudani game da shugabancin majalisun kananan hukumomi, bayan gwamnan jihar ya dakatar da shugabanin kananan hukumomi 17. Ma’aikatar lafiya a Kamaru ta tabbatar da yadda cutar kwalara ta halaka mutane sama da 400.