1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 07.09.2018

Yusuf Bala Nayaya
September 7, 2018

A shirin za a ji a Abuja fadar gwamnatin Najeriya an fuskanci matsala ta motsin kasa da ta haddasa rushewar wasu gidajen a unguwar MPape, abin da ya haifar da yanayi na tsoro da fargaba.

https://p.dw.com/p/34Vng