SiyasaShirin yamma 14.04.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZaharaddeen Umar04/14/2020April 14, 2020A cikin shirin za a ji cewar takaddamar diflomasiyya ta kunno kai a tsakanin Najeriya da kasar China bayan da yan Najeriya mazauna China suka fara zargin ana musu nune da dan yatsa akan cewa sune masu Corona. https://p.dw.com/p/3aucBTalla