SiyasaShirin Yamma 20-05-20To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane05/20/2020May 20, 2020Rundunar sojojin Burkina Faso ta ce ta yi nasarar kashe yan ta'adda 47 a wani sumame da ta kai a Waribere da ke a yankin arewa maso yammaci na kasar, sai dai ta ce an kashe musu sojoji biyu.https://p.dw.com/p/3cYWaTalla