SiyasaShirin Yamma 26-07-23To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane07/26/2023July 26, 2023Askarawan da ke tsaron fadar shugaban kasar Nijar na ci gaba da tsare Shugaba Mohamed Bazoum bayan da aka kasa cimma matsaya da masu sulhu. Sai dai ECOWAS da Kungiyoyin AU da EU sun yi tir da wannan yunkurin juyin mulki.https://p.dw.com/p/4UR5MTalla