SiyasaShirin yamma na DW 28.09.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari09/28/2018September 28, 2018Cibiyar rundinar tsaro ta G5 Sahel ta kaura daga birnin Sevare da ke tsakiyar kasar Mali zuwa Bamako babban birnin kasar bisa umarni babban Komandanta Janar Hanena Ould Sidi dan kasar Mauritaniya, kaman yadda wta majiya ta sanar a wannan Juma'a. https://p.dw.com/p/35gA6Talla