Talla
A cikin shirin zaku ji cewa babbar kotun Burkinsa Faso ta yi watsi da tuhumar da ake yi wa tsohon shugaban kasa Blaise Compaore na cin amanarsa kasa da tauyen kundin tsarin mulkin, saboda babu wani tanadi da tsarin shari'ar kasarsa ya yi dangane da wadannan laifuffuka.