SiyasaShirin yamma na DW na 01.04.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari04/01/2018April 1, 2018A cikin shirin za a ji cewa mayakan kungiyar Alshabaab sun kai hari a wani barakin sojojin Tarayyar Afirka da ke wajen Mogadiscio babban birnin kasar Somaliya, inda harin ya hallaka sojojin Uganda guda hudu.https://p.dw.com/p/2vM0HTalla