SiyasaShirin yamma na DW na 07.03.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari03/07/2018March 7, 2018A cikin shirin za a ji cewa A wannan Laraba ce a kasar Burkina Faso aka gudanar da zaman addu'o'i ga sojojin kasar guda takwas da suka mutu sakamakon harin ta'addanci na ranar Juma'a, sannan daga bisani aka yi jana'izar su. https://p.dw.com/p/2tuKMTalla