SiyasaShirin yamma na DW na 17.10.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari10/17/2017October 17, 2017A cikin shirin za a ji cewa gamaiyyar kungiyoyi kare hakin jama’a sun gudanar da zanga-zanga da zaman dirshin na wasu sao’i a Abuja domin bayyana damuwarsu a kan rashin daukan matakin da shugaban kasar ke yi kan batutuwa na cin hanci da rashawa. https://p.dw.com/p/2m33KTalla