Shirin ya kunshi watsi da sojojin Najeriya suka yi kan zarginsu da zubar da cikin dubban matan da rikicin Boko Haram ya rutsa da su a Najeriya. Sai kuma matasayin majalisar dokokin Nijar game da dabi'ar naman jinsi daya a kasar. Akwai shirin Dandalin Matasa da Abu Namu.