SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohamed Tidjani Hassane02/03/2023February 3, 2023A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya mahukunta da kungiyoyin fararen hula sun dauki matakan kaucewa rigingimun a lokacin zabe, a Nijar gwamnati ta dauki doka da za ta bai wa sojojin kasar da iyallansu damar daukar nauyin kiwon lafiyarsu. https://p.dw.com/p/4N5b2Talla